1) Ka zo, Ka zo Immanuel Ka fanshi ƴaƴan Isra'ila. Da ka fashe su daga bauta Ka shirya musu yankin ƙasa ma KORUS Murna! Murna! Yi murna, dukanku ! Ga Allahnku, ya zo ya cece ku. 2) Ka zo, ka zo, Immanuel Ka kafa sabon Isra'ila Da muna cikin bautar Shaiɗan, Amma ka zo, ka tsinke sarƙoƙi Korus 3) Ka zo, ka zo, Immanuel Ka tara ƴaƴan Isra'ila Mu muna zama da shirinmu Har ran da za ka zo ka ɗauke mu Korus Murna! Murna! Yi murna, dukanku ! Ga Allahnku, zai zo ya fyauce mu.Când vom intra pe-a-tale porți de aur Сидя у ног Иисуса gẖyrt ḥyạty عايز أرنم Sen Rabbimsin Cet air que je respire Иса Бағушымыз نەگە تۇراسىڭ؟ بارعىن اعا Менда қўрқув бўлса yạ ạlly btqdr tḥmy ḥyạty
Song not available - connect to internet to try again?