1) Kada zuciyarku ta ɓaci In ji Yesu Kristi. 2) Gama za shi sama Za ya shirya wuri can. 3) Za ya sake zuwa Domin ya karɓe mu. 4) Mu shirya zukatanmu Domin ranar zuwansa. 5) Kai, mai bi a karkace Sai ka gyara zamanka. 6) Kau da duka tsafinka Idan kai mai bi ne. 7) Idan yau da tsafin nan Allah yana kishinsa. 8) Idan kana da laya Allah yana kishinsa. 9) Rabu da waɗannan duka Ko dogara ga Allah. 10) Sai ka fara bidan Mulkin Allah yanzu. 11) Domin ka sami rai Cikin Yesu Mai Ceto. 12) Za mu zamna can a sama Cikin gidan Allah. 13) Daɗin, daɗi za mu ji Can tsare da Yesu. 14) Murna, murna za mu yi Can a gidan Allah.بتقول مفيش رجاء طوبى لليسمع دۉينۅ Журегимде - Сен! 但願我有翅膀像鴿子飛去 Nella gloria tua 耶利哥要倒塌 Jezus objawione serce Boga Na Twym ołtarzu, Panie Тәңірдің жарылқауы
Song not available - connect to internet to try again?