KIRA: AMSA: 1) Kafin ya hau sama....ya koya masa abubuwa Wadada zasu faru....a kwanakin karshe Illimi zata karu....son kuɗi zata karu Yaya zasu zama da taurin kai....ga iyayensu Ka'a yi yakoki....a karshen duniya Amma mu masubi....muyi zaman tsaro (2x) KORUS Wai yo....tuna fa...zamanin nan ta karshe ce Dawowa (Bass) Yesunmu....Hakika yayi kusa Wai yo...ah..ha....Ƴan'uwa sai muyi lura 2) Jin dadin duniya nan....ya dauki hankalinmu Wasu sun malake ta....sun manta da mutuwa Sai shagalin duniya....nan kasar kwanakin Nuhu Wasu suna takama....suna iko da duniya Randa kwana ta kare....ai ya abin tausayi (2x) Korus 3) Kome da muke aikata.....a wannan duniya Adalci ko mugunta....akwai ranata karshe Wata rana farat ɗaya....Mallam sai labari Allah mahalicinmu....ba'a yi masa ba'a Abin da mun shuka....lallai zamu girba (2x) Korus 4) Ƴan'uwan masubi....muyi zaman tsaro Bamu san rana ko sa'a....randa Yesu zaya zo Mike bagaskiyanmu....banda sakaci ba Kada wannan rana....fata hume mu Karshen abu duk....inji Sarkin Suleyman Mu ji tsoron Allah....mu aika ta nufinsa (2x) Korusأراك بالإيمان ạ̉nạ rạjʿ lyk ЗАРАДИ МОЯ ЖИВОТ Sionon a kürt zengjen Kau, Yesus, Raja Mahakaya Fii a mea lumina Гарчи хурдам isa rabbim Եթե Աստված մեզ այսպես սիրեց Махташқа лайиқ Сән Әйса
Song not available - connect to internet to try again?