KORUS Kai ne mai zuwa nan Ko mu jira wani Ko kai ne shafaffen nan na Allah Kai ne Almasihu ko mu jira wani. 1) Ku je ku shaida, ku je ku faɗi Abin da kuka gani da abin da kuka ji Ga makafi na gani, kurame na ji Albarka ga wanda bai samu sanadin tuntuɓe wurina. Korus 2) Ku je ku shaida, ku je ku faɗi Abin da kuka gani da abin da kuka ji Ga guragu na tafiya, kutare na tsarkaka Albarka ga wanda bai samu sanadin tuntuɓe wurina. Korus 3) Ku je ku shaida, ku je ku faɗi Abin da kuka gani da abin da kuka ji Ga matattu na tashi, bishara ga talakawa Albarka ga wanda bai samu sanadin tuntuɓe wurina. KorusUram, irgalmazz Večerní když zvony znějí Бедор шавед, ба худ оед, мӯъминон! Гьорюйорум Йюджелиини MARVELOUS LOVE OF JESUS Muestrame la cruz Jezu, ma radości Eri lì مۇقەددەستۇر سەن خۇدا Lode
Song not available - connect to internet to try again?