1) Kai ne mu ke tunawa, giciyenka da raɗaɗi. Ga mu nan a durƙushe, Ubangiji Yesunmu. 2) Kabari, O Kabari, kana shafe zunubi, Ƙaunarsa mai zurfi kuwa, ƙaunar Almasihu ce! 3) Ana duhu loton nan, kana mutuwa tudu can. Allah ne ya yad da Ɗan, Almasihu Yesu ne. 4) Ba ka cikin matattu, tashinka ya kwance mu. Mu ne naka fansassu, Ubangiji Yesunmu. 5) Zaman tsaro sai mu yi, kwanaki na ƙarshe ne. Muna jiran Sarkinmu, Ubangiji Yesu ne. 6) Begenmu mu kai kursiyi tare da Ubangiji, Marar laifi kowanne, duka ƴaƴan Allah ne.ạlạ̉b tṭlʿ Keitä on nuo 一生的标竿 يوم ميلادك Փառք Քեզ,Փառք Հավիտյան yạ ʿjbạaⁿ mkẖlṣy Жан-жағыма қарадым Prawda jedyna Pieseň odovzdania جايين بنغني
Song not available - connect to internet to try again?