1) Kai ne mu ke tunawa, giciyenka da raɗaɗi. Ga mu nan a durƙushe, Ubangiji Yesunmu. 2) Kabari, O Kabari, kana shafe zunubi, Ƙaunarsa mai zurfi kuwa, ƙaunar Almasihu ce! 3) Ana duhu loton nan, kana mutuwa tudu can. Allah ne ya yad da Ɗan, Almasihu Yesu ne. 4) Ba ka cikin matattu, tashinka ya kwance mu. Mu ne naka fansassu, Ubangiji Yesunmu. 5) Zaman tsaro sai mu yi, kwanaki na ƙarshe ne. Muna jiran Sarkinmu, Ubangiji Yesu ne. 6) Begenmu mu kai kursiyi tare da Ubangiji, Marar laifi kowanne, duka ƴaƴan Allah ne.Vráť sa, dieťa! Upieram zrak svoj ạlsẖʿạr Chi chiamò Samuele فرحي بيزيد JESUH KONG TAM CHIN IN yswʿ mʿạyạ Le piccole cose Вош кыз будиз yạ klmty lfy
Song not available - connect to internet to try again?