1) Kai ne Ubanmu, gare ka mun zo. Bayinka ƴaƴanka, kai mu ke so. Karƃi addu'armu yanzu, Allah Mai Girma, Mahaliccinmu. 2) Kai ne Mai Cetonmu ƙaunatacce. Pansassu, cetattu, kai mu ke bi. Karƃi addu'armu yanzu, Yesu Maɗaukaki, Masoyinmu. 3) Kai ne Aikakke na Uba da Ɗan. Babu marayu nan gaba daɗai. Cikinmu yi addu'a yanzu, Ruhu Mai Tsarki, Mai Taimakonmu 4) Uba, Mai Ceto, Mai Taimako, ɗaya. Allah, da Kalma, da Ruhunsa, ɗaya. Duba yanzu sujadarmu, Karƃe ta, karƃe mu, naka ne mu.Ręce me wznoszę Poďme všetci Bir kezde senderdi tańdady Táńirim yạ sydy ạlfạdy ạ̹lyk ḥnyny Дружный радостный круг Benim duam Dios bueno es Hai dato te Яратганга муҳтожман 主我爱你
Song not available - connect to internet to try again?