1) Kana nan da aka giciye Yesu? Kana nan da aka giciye Yesu? O O O O Wani loto yakan sa in ji tsoro, tsoro, tsoro, Kana nan da aka giciye Yesu? 2) Kana nan da aka kafa shi a itace? Kana nan da aka kafa shi a itace? O O O O Wani loto yakan sa in ji tsoro, tsoro, tsoro, Kana nan da aka kafa shi a itace? 3) Kana nan da aka soke shi a gefensa? Kana nan da aka soke shi a gefensa? O O O O Wani loto yakan sa in ji tsoro, tsoro, tsoro, Kana nan da aka soke shi a gefensa? 4) Kana nan da aka sa shi a kabari? Kana nan da aka sa shi a kabari? O O O O Wani loto yakan sa in ji tsoro, tsoro, tsoro, Kana nan da aka sa shi a kabari? 5) Kana nan da ya tashi daga matattu? Kana nan da ya tashi daga matattu? O O O O Wani loto zan tā da muryar yabo, yabo, yabo, Kana nan da ya tashi daga matattu?사랑해요 Elohim Yaratıcısın Sfarsitul veacului traim Преклоняюсь أنا أصل أبويا الرب الغالى أيها الفخاري الأعظم Holy One of Israel إذ دخلت قدسك Nauč mě víc k tanci svobodu mít Una sola speranza
Song not available - connect to internet to try again?