1) Kasa kunne ga labarinmu Da cikin bauta mu ke, Yesu ya zo daga can sama, Ya cece mu, dukanmu. KORUS Wa ya wanke zunubai ? Yesu ne akan giciye Me ya yi mana? Ya mutu, Ina ya ke ? Yana sama, yana roƙo. 2) Ba mala'iku da za ya fi mu, Kome daraja tasa, An giciye shi, an rena shi, Ɗaya ne cikin uku. Korus 3) Za ka bada ranka gare shi Ka durƙusa gabansa Kai, kuma za ka ƙamnace shi Shi kuma zai cece ka. KorusМӘҺӘББӘТ МӘБӘДИ Есть у тебя на свете Друг 모든 민족과 방언들 가운데 TRUMPET L'horizon se colore Ineffabile Եվ Ով Կարող Էր Пусть нить Рождества К тишине родного края Ты со мной
Song not available - connect to internet to try again?