1) Kilga kwana mu ke yi, Kullum kwanan duniya Bakwai bakwai bi da bi Lahadi in ce babba. Ga mu nan, mun taru yau. Sai mu tuna ta da kyau Ga mu nan, mun taru yau Sai mu tuna ta da kyau. 2) Murnar masu bi su san Wanda aka kashe shi Unangiji yana nan Nasara ran na ya yi, [Ba ya cikin matattu Rayayye ne shi yanzu.]2x 3) Yau albarka mu ke so Wadda Allah ya kan sa Irin ta Mai Taimako Ҡamna ce a zuciya. [Ko'ina a duniya Ikonsa ya bayyana.]2xأتاريني صغير Раб Рух'тур rby nwr bnwrk fyã Gloria a te أحبك أباركك يا سيدي Թե Մեղավոր Կզգաս Քեզի ЗА ЛЮБОВТА ТИ ЩЕ ПЕЯ ВЕЧНО bmjd smạwy Ты в сражении победил! Mój wierny Bóg
Song not available - connect to internet to try again?