1) Ko kun san dalilin da ya sa mu ke murna a yaya Haifuwar Yesu ce ta sa mu ke yin murna sosai. KORUS Yau ne ranar haifuwar Mai Ceto Duk mutanen duniyar na murna. Halleluya ga maɗaukaki domin cetonmu ya bayyana. 2) An haifi mana Mai Ceto a cikin sakarkari, Ya zo cikin duniya nan misalin ɗan talaka. Korus献上你虔诚的祈祷 Dankie Te csak az Istennek országát keresd Тамамландъ MY FAITH LOOKS UP TO THEE Yaşam Yolunda Yalnız Değilim Olqishlang yạ msyḥnạ Как Тебя найти Мой Бог В моем сердце
Song not available - connect to internet to try again?