1) Ko zan tafi da hannu wofi Wurin Ubangijina? Ba mai tuba da zan kawo Ran da na ga fuskarsa? In na tafi da hannu wofi, Babu kowa tare da ni, Ran da na ga fuskar Yesu Lalle kunya ce zan ji. 2) Ubangiji ya sha wahala Garin neman tumaki, Har ya ba da ransa duka Ni Mai Bi fa, me zan yi? 3) Ƴanuwana ma sun tashi Suna gama aikinsa. Ga ni nan mai hannu wofi Ni kuwa ban yi aiki ba. 4) Ni ma ina so in tashi Cikin ƙarfin ikonsa, Don in sami masu tuba Da zan Kawo wurinsa.ạlrb qd mlk ʿẓymẗ wʿjybẗ hy ạ̉ʿmạlk Ty v nás Tersembunyi Ujung Jalan yạ knysẗ مافيش غيرك يشبع Иммануел Tri zázraky sa dnes stali Мукаддес Китабы ока Z narodzenie Pana
Song not available - connect to internet to try again?