1) Kowace rana akwai jaraba zuwa ga dukan masu binsa Duk da hakanan muna aniya, ba za mu ba Shaiɗan dama ba. KORUS An jima za mu riƙa nasara. Babu jaraba da za ta zo. Mu tada muryar, mu yi waƙarmu. Ba za mu ba Shaiɗan dama ba. 2) Lokacin da mutuwa ta sabko ta ɗauki ƴaƴan tumakinmu, Kada wannan ya sa mu ji tsoro. Ba za mu ba Shaiɗan dama ba. Korus 3) Bari mu mutu cikin hannunsa, mu riƙe bangaskiyarsa sosai, domin mu gaji mulki na sama wanda Yesu yake shiryawa. Korus 4) Mu tuna da ranar zuwan Yesu. Duk masu bi za su yi murna, kowace gwiwa za ta rusuna, marasa bi za su yi kuka. KorusТюм варлъъмъ даатсам Kinder Medley 2 Chihowa im ʋlla pia All the Earth Will Sing Your Praises Аллаһ нə вəд етдисə yswʿ yswʿ Amo il Signor Dio senza te Почему об одном я пою మహోన్నతుడా నీ కృపలో నేను నివసించుట
Song not available - connect to internet to try again?