Koya mani addu'a, ya Ubangiji Wannan marmarina, cika mani shi. Ina son nufinka kowace rana Koya mani addu'a, ya Ubangiji. Rayuwa cikina, ni matace, Kullum har abada, ya Ubangiji. Cika nufinka ta wurina Har ran da za ka yi kirana.In The Cold Night Таится враг на жизненном пути Te pido la Paz Yo Soy La Luz Del Mundo mʿk lạ ạ̉kẖạf gẖny Счастье Totalmente tuo قۋانام قۇدايىمدى تاپقانىما! ЧЫГЛЫП АЛГАШ
Song not available - connect to internet to try again?