1) Ku duba irin ƙaunan nan, ƙauna ta Allahnmu, Domin mu zama ƴaƴansa, ya dinga ƙaunarmu. 2) I, domin wannan, duniyan nan ta riƙa raina mu, Wahalarmu fa ɗaya ce da ta Ubangiji. 3) Yanzu mu ƴaƴan Allah ne, a cikin duniyan nan. A rufe ya ke tukuna, zama na Sama can. 4) Mun sani ran da shi zai zo, ma zama kamarsa, Zai buɗe mana idanu, mu ga jamalinsa. 5) Wanda ya ke da begen nan kafe a bisansa. Zai tsare tasa zuciya kamar Mai Cetonsa.Cristiano alaba a tu Señor Иисус Иисус Святый Бог Jaratýshymnyń bar oıyn Yes And Amen Krídla Жатва есть кончина века Ону Дюшюн Devi amare Guarda chi sei Jesteś radością mojego życia
Song not available - connect to internet to try again?