1) Ku duba irin ƙaunan nan, ƙauna ta Allahnmu, Domin mu zama ƴaƴansa, ya dinga ƙaunarmu. 2) I, domin wannan, duniyan nan ta riƙa raina mu, Wahalarmu fa ɗaya ce da ta Ubangiji. 3) Yanzu mu ƴaƴan Allah ne, a cikin duniyan nan. A rufe ya ke tukuna, zama na Sama can. 4) Mun sani ran da shi zai zo, ma zama kamarsa, Zai buɗe mana idanu, mu ga jamalinsa. 5) Wanda ya ke da begen nan kafe a bisansa. Zai tsare tasa zuciya kamar Mai Cetonsa.ạ̹ny ạ̉ḥb ạlrb За Христом пойду я Боже милосердный ياما أنا صليب lst ạ̉dry كيف لا احبك مضطهدين Come To Me Haz lo que quieras de mí Golgoty to szczyt Вы сегодня встали
Song not available - connect to internet to try again?