1) Ku masu Ƙaunar Yesu fa, jama'ar Masu Bi, Ku kasance da halin da ya zauna cikinsa. 2) Ko cikin surar Allah, shi, girmansu ɗaya ne, Ya ƙanƙantad da kansa, har ya zama bawa, shi 3) Ya zama gurbinmu a nan, ya yi biyayya, shi, Biyayya har ga mutuwa, mutuwar giciye. 4) I, domin wannan Allah kuwa ya ƙara girmansa, Ya ba shi suna mafi kyau a bisa kowanne. 5) I, domin girman sunan nan, sunansa mafi kyau, Gwiwoyin dukan masu rai duk za su rusuna. 6) Kowane harshe cikinsu zai yi shaidar Yesu, Cewa shi Ubangiji ne don girman Allahnmu.بعدما كنت كميت Hálaadó zsoltár هانسي الآلام kẖly rbk rb ḥlmk ʿạyz ạ̉kẖtbrk ٴماسىحتىڭ سوزىمەن اشىلدى Whom Shall I Fear [God of Angel Armies] Keď sa priblížil čas nočný İsa Yaşıyor اللهم بأسمك خلصني
Song not available - connect to internet to try again?