1) Ku tashi dai mutane Ku bi Ubangiji Ku tada tutar nasa Tuta na shaidarsa Zai ba mu nasara kuwa Bisa magabcin mu Har dukan mutanenmu Su san Mai Cetonmu. 2) Ku tashi dai mutane Ku yi biyayya kuwa Ku shiga yaƙin Kristi Ku bi Maganarsa Kada ku koma baya Amma ku ƙarfaffa Don duniya za ta shuɗe Duk da kwaɗayinta. 3) Ku tashi dai mutane Ku shaida Bishara Ta wurin ikon Yesu Ku nuna ƙamnarsa Ku yafa sulken kirki Ku yi addu'a kuwa. Har ran da Yesu Kristi Zai ka mu gidansa.Bring Them In وسط هم في الحياة غالب بيك Гарцгүй мэт газар ʿạyz zyt Ty si Pán a kráľov Kráľ 神已经立他 Dnes Panna je pozdravená tsbyḥ bʿd ạlkẖdmẗ - bybw Day of Wrath, O Day of Mourning
Song not available - connect to internet to try again?