1) Ku tashi mu falka mu bar barci (2x) Masu bi ku tashi mu falka mu bar barci Ku tashi mu falka mu masu bi yau Ku tashi mu falka mu bar barci } (2x) 2) Sun bar aikin Allah suna barci (2x) Masu bi mun bar aikin Allah muna barci Mun bar aikin Allah masu bi fa yau Mun bar aikin Allah muna barci. 3) Mun bar aikin Allah muna barci (2x) Masu bi mun bar aikin Allah muna barci Mun bar aikin Allah masu bi fa yau Mun bar aikin Allah muna barci. 4) Sun bar bishara suna barci (2x) Pastoci sun bar bishara suna barci Sun bar bisharar Allah mai iko Sun bar bishara suna barci. 5) Sun bar zumunta suna barci (2x) Mataye sun bar zumunta suna barci Sun barzumunta matayen mu yau Sun bar zumunta suna barci. 6) Mu tashi ga aiki mu bar barci (2x) Masu bi mu tashi ga aiki mu bar barci Mu tashi ga aiki, aikin bishara Mu tashi ga aiki mu bar barci.¿Quieres Ser Salvo De Toda Maldad? În copiii Tăi Isuse valurile crunt lovesc Cześć, Alleluja, Panu bądź! Mua siipeis suojaan kätke Jest miejsca dość, jest jeszcze czas قۇدايدىڭ ٴتىرى وزەنى Tanrı'nın İyiliği قۇداي ۔ پادىشا gẖny qwlhạ fy kl mkạn Клiчаш ты [С]
Song not available - connect to internet to try again?