KORUS Ku yi sowa farin ciki, duniya duka Ga Ubangiji gama nagari ne shi. 1) Ku yi masa bauta da farin zuciya Ku zo gabansa da rerawa Ku sani Ubangiji shi ne Allah. Shi ne yayi mu. Korus 2) Ku sani Ubangiji ne ya yi mu Ba mu ne muka yi kanmu ba Mu ne mutanensa Tumakin makiyaya tasa. Korus 3) Ku shigo ƙofofinsa da godiya Cikin harabunsa da rerawa Ku yi masa godiya Ku albarkaci sunansa Korus 4) Gama Ubangiji nagari ne shi Jinkansa madawami ne Amincinsa ya tabbata Daga tsara zuwa tsararaki. KorusBoh nás pozýva Gedərəm hara göndərsən Повзрослели мы уже с тобою Krisztus él bennem ṣwty yʿly̱ wygẖny Se etter meg ạjml ʿbwdyẗ Сокрушаюсь Иман Едийорум إن لم يسر وجهك
Song not available - connect to internet to try again?