1)Ku yi ta wa'azi wurin mutane duk, Gama a duniya akwai wahalar rai. Bari duk Masu Bi su shaida ko'ina, Mai Taimako ya zo. KORUS Mai Taimako ya zo, Mai Taimako ya zo, Ruhu Mai Tsarki da Allah ya aiko. Ku labartad da shi wurin mutane duk, Mai Taimako ya zo. 2) Mun sami haskensa, ya watsa duhunmu, Ya kau da tsoro duk, ya ba mu kwanciyar rai. Ya kawo gafara ta dukan zunubi, Mai Taimako ya zo. Korus 3) Ga Ubangijinmu, ya zo da warkarwa. Ga ƴaƴan duniya, ruɗaɗɗu na Shaiɗan. Ya kwance ɗaurarru, ya kawo fansarsu, Mai Taimako ya zo. Korus 4) Ya Allah mai ƙauna, ko ni na iya ƙi In shaida j inƙanka ga dukan mutane? Ga ni da, matacce, ka ba ni sabon rai, Mai Taimako ya zo. Koruslyt slạmk Протяни ко мне святые руки Büyük sevinç bildirdin bize mydly - lạ̉nh qblnạ yswʿ qạl ạ̉nạ jạy في وقت صلاتي هذه هي وصيتي nhtf lyk wnʿlyk พระเยซู พระเยซู ผู้ทรงสิริ Jesus, Jesus, Glorious One Doamne vreau să fiu creştin
Song not available - connect to internet to try again?