1) Ku yi ƙarfin zuciya cikin Allahnmu. Shaiɗan da mala'ikunsa sun kewaye mu duk. KORUS Sai mu tsaya cikin ikon Yesunmu Sai mu riƙa ƙaunar Almasihu Mai Ceto. 2) Ga shi, Shaiɗan yana nan cikin duniya, Yana fushi in ya ga mu bayin Yesu ne. Korus 3) Kome yawan wahala da Shaiɗan ya kawo, Sai mu bi Ubangiji, zai ba mu nasara. Korus 4) Idan muna jurewa zuwa matuƙa, Almasihu za ya ba mu kambin nasara. KorusMinnətdaram Sənə varlığına We bring a sacrifice of praise kẖly̱ jmạlk أنت شفانا Clap your hands all ye people اتغيرنا كتير 要学习神的话语 Правит Бог أنى إليك قمت ربي Düşündüğümde Harika İşlerini
Song not available - connect to internet to try again?