Ku, za ku ina? Za mu tafi majami'a, mu yi wa Allah yabo. Yabon menene? Domin abinci, rai da sutura da Allah ya ke ba mu. Wannan kaɗai, ko? A'a, daa sauran abu da yawa da Allah ya ke ba mu, Sauran menene? Saura dayawa, kwanciyar zuciya, Murna da farinciki Don me da murna? Muna murna saboda Yesu ya zo ya kawo ceto. Kuna biya menene? Ba mu biya ba, daga alherinsa ya biya laifofinmu. Ƙaƙa zan samu? Tuba ka yarda Allah ya aiko Yesu don ya ceci duniya Wannan na yarda. To, ya isa, an cece ka, ka zo mu tafi tare. Za ni tare. To mu tafi majami'a mu yi wa Allah yabo.Наполни меня Тобой ḥrrn qlby Toujours dispo Дакраніся да маіх вачэй Исо яхшидир mstr ʿnh ạlwjwh Jésus est Seigneur yswʿ ạ̉ḥbk I Worship You Sem, pastieri, pospiechajte
Song not available - connect to internet to try again?