1) Ku zo, ku Masu Bi, mu tashi gaba ɗaya. Ga tsere yana gabanmu, ga tsere yana gabanmu, Ga birnin Allahnmu, ga birnin Allahnmu. KORUS Yanzu muna hanya, Hanyar da za ta kai Sama. Mu yi tafiya da Yesu, Mu zauna can har abada. 2) Mu tuƃe zunubi, mu rage kayanmu, Mu yi tsere da haƙuri, mu yi tsere da haƙuri, Ga birnin Allahnmu, ga birnin Allahnmu. Korus 3) Ga Yesu Shugaba, Shugaban bangaskiya, Mu zuba masa ido fa, mu zuba masa ido fa, Zai kai mu lafiya, zai kai mu lafiya. KorusChisʋs a̱ holitopa ma! Ku Shiga Jirgin Yesu You Are So Good to Me أدعوك 主啊你是窑匠 لما أجيلك بدموعي Ritorno a Te يا سائح للقاء يسوع Я вижу радость ạnt yswʿ dẖw ạljlạl
Song not available - connect to internet to try again?