(Kira da amsa) (Duka)Ku zo mu tafi wurinsa, Yesu ne Ɗan Allah Shi ne ya panshe mu da jininsa Yesu Ruhullahi, Shi ne Ruhun Allah Wanda ya panshe mu da jininsa. K: Musulmi da arna duk, ku zo mu tafi wurinsa. A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa. K: Turawa da Larabawa, ku zu mu tafi wurinsa A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa. K: Yesu Almasihu shi ya bada ransa, dalilinmu. A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa. K: Mu mutanen Yesu sai mu bada ranmu, dalilinsa. A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa. K: Kai fa ɗanuwanmu sai ka bada ranka, dalilinsa. A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa. K: Ke fa, ƴaruwanmu sai ki bada ranki, dalilinsa. A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa. K: Za mu raira waƙa, raira halleluya, dalilinsa. A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa. K: Sai mu tada murya, sai mu tada murya, dalilinsa. A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa. K: Za mu ga Ubanmu, za mu ga Ubanmu, dalilinsa. A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa. K: Za ya ba mu tuta, za ya ba mu tuta, dalilinsa. A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa. K: Za ya ba mu mulki, za ya ba mu mulki, dalilinsa. A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa. K: Sai mu ɗebe shakka, sai mu ɗebe shakka, dalilinsa. A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa. K: Sai mu yi da himma, sai mu yi da himma, dalilinsa. A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa. K: Tabbata hakika, tabbata hakika, za ya ba mu mulki dalilinsa. A: Yesu ne Ɗan Allah, Shi ne ya panshe mu da jininsa.Jeśli lud Mój ЙӨРЭЭЛДЕРИН БУРГАНЫВЫС Սուրբ Աստված Երկնքում ạ̉nạ ḥmạmẗ معاك رعاية أبدية Жив в Тебе Düşmüşdüm mən günaha,çox gəzdim qaranlıqda Создан поклоняться داوود یالی Беним Садък Достум Вар, Бана Чок Деерли
Song not available - connect to internet to try again?