1) Ku zo, mu tafi yaƙin nan. Yaƙin nan na Yesu ne. Kada mu koma baya fa, Allah yana wajenmu. 2) Idan mun yi musunsa, Al'ummai ma zo su yi. Ku zare takobanku fa, O gaba za mu yi. 3) Mu yi ma Allah godiya, Mu ce Alhamdulilahi. Mu dogara ga Yesu fa. Shi ne tutar cetonmu. 4) Wanda ya ƙi dogara ga Yesu Hallaka zai yi, Idan ka tuba tun yanzu Akwai daman gafara. 5) Idan ka yi shuru fa, Rana tana wucewa. Na tuba dai, zan bi Yesu, Yesu ne mai cetona. 6)Allah shi kai mu lafiya, Allah shi kai mu lafiya, Mu ce "Amin", mu ce "Amin". Mu ce "Amin", mu ce "Amin".În prezenţa Ta o Doamne e pace قانچا جولۇ ويلورۇڭدۇ أنا ميم أنا ميم سين Uwolnił mnie ạ̹nt ạlsẖạfy lmntẓrynk Глаза цвета неба O sakit Göylərdən gəldi belə xəbər Riempimi di te Tví jsme my Imn al vesniciei
Song not available - connect to internet to try again?