1) Kurkusa ga giciyenka, kullum dai ka ja ni. Ceto, murna, gafara, wurin nan na samu. KORUS Yesu ne, Yesu ne, shi ne ya fanshe ni. Zuciyata da muryata za su ba ka girma. 2) Da na zo da zunubi, kaya ne mai nauyi. Tsoro, rawar jiki kuwa, Yesu ya karƃe ni. Korus 3) Na ƙallafa raina kuwa cikin aikin Yesu, Ba nawa adalci ba, sai adalcin Yesu. Korus 4) Aikina nan gaba kuwa, shi ne shelar ceto, Domin masu zunubi, in sun zo gun Yesu. Korus 5) Can a cikin Sama fa, yabo da sujada, Godiya ba fasawa, za mu yi wa Yesu. KorusHeart After You Содиқ бўлгин wjht qlby nḥwk ٴسابي دۇنيەگە كەلدى ليك كل الإكرام Un día escuché la antigua 为再来的君王预备道路 Рахмат сиңа Аллам hạmsẖy fy ṭryq ạlṣlyb ʿạyzynk yạ yswʿ
Song not available - connect to internet to try again?