1) Kusa da Yesu zan riƙa bi, Kullum in gami Ubangijina. Loton bukata, a iske ni Kusa da Yesu mai jin tausayi. Kusa da Yesu mai jin tausayi. 2) Kusa da Yesu, ga hutawa Daga zunubi da hukuncinsa. Jini mai tsarki ya jawo ni Kusa da Yesu Mai Cetona fa, Kusa da Yesu Mai Cetona fa. 3) Kusa da Yesu har matuƙa, Kowane aiki zan yi dominsa. Can cikin Sama har abada Kusa da Yesu zan yi zamana, Kusa da Yesu zan yi zamanaLa Tua volontà قۋانىش ٴانىن Tuoi per sempre Volontà legata La casa del Padre Non ho paura Sirlarimni Senga aytdim ạ̉nạ ạ̉sẖkrk Бюйюк Ве Йюджедир, Ишлерин Сенин เชิญมาเต้นรำ
Song not available - connect to internet to try again?