1) Kusa da Yesu zan riƙa bi, Kullum in gami Ubangijina. Loton bukata, a iske ni Kusa da Yesu mai jin tausayi. Kusa da Yesu mai jin tausayi. 2) Kusa da Yesu, ga hutawa Daga zunubi da hukuncinsa. Jini mai tsarki ya jawo ni Kusa da Yesu Mai Cetona fa, Kusa da Yesu Mai Cetona fa. 3) Kusa da Yesu har matuƙa, Kowane aiki zan yi dominsa. Can cikin Sama har abada Kusa da Yesu zan yi zamana, Kusa da Yesu zan yi zamanaḥbyby fty̱ mtẖl ạ̉rz lbnạn Tek Másihte úmittenem Twój święty żar niech spadnie na nas z nieba KANNIH VAWLEI SERTU С высоты полёта быстрой птицы Ty si jediný ạ̉nạ mmswk ลุกขึ้นชนชาติขององค์พระเจ้า Я Тобою живу Таньд Хязгаар Үгүй - Амилалт Ялалт 2021
Song not available - connect to internet to try again?