1) Kyautar Allah, ceto ne fa Ceto ne fa, ceto ne fa. Kyautar Allah, ceto ne fa Zuwa mutane (duka 2x) Zuwa mutane, zuwa mutane (Halleluya) Kyautar Allah, ceto ne fa Zuwa mutane 2) Ya aike mu manzaninsa Manzaninsa, manzaninsa Ya aike mu manzaninsa Wurin mutane. (duka 2x) Wurin mutane,wurin mutane (Halleluya) Ya aike mu manzaninsa Wurin mutane.hnạk fy byt ạlậb Откак съм опростен يسوع قال لي أنا حارسك Gli uccelli sopra il ramo أنت إله قدوس Semua Orang Inginkan Kebenaran Pane, neviem hllwạ llrb Sono qui Imonliman deb koʻksiga urganlardan
Song not available - connect to internet to try again?