1) Labarin gafara da daɗin ji ya ke. Shi mu ke bayarwa, jawabin Allah ne. KORUS Yabonka ne, ya Allah, wannan ya kamata Jama'a su yi maka don gafara. 2) Alherin gafara an shirya shi sosai, Da damar samuwa a wurin duk mai rai. Korus 3) Dalilin gafara, Ɗan Allah aikakke, Azabarmu ya sha a jikin gungume. KorusВ Рождественскую ночь Oltre ogni limite Privind la Tine Mojou nádejou je Pán Аз знам една страна ạldny klạ kẖṭwṭ Hope of all hearts Je nádherné раб иса бизимле Qonindan Oʻtib
Song not available - connect to internet to try again?