1) Maƃulƃula na ruwan rai, Kishi zai kashe ni, Zubo da ruwan daɗinka domin ka rayad da ni. 2) Raina ya zama busasshe, ƙarfi ya gaza ma, Ka shayad da ni da ruwanka, ya Allah, Ubana. 3) Maƃulƃula na Allahna, daga kursiyi ka zo, Ka ƃullo cikin zuciyata, in ka yarda yanzu. 4) Kai ne mai ikon warkarwa, kai ne mai ba da rai, Salama da alherinka su na ke so ƙwarai. 5) Ka ba ni irin ruwan nan wanda zai ƃulƃula A cikin zuciyata sosai, rai na har abada.أختبار 2 - مازال إلهي حي هوذا قد صار ليل مظلم Kutsal Yerde Baktım Sana Jezus jest Panem, o tak Татгалзах аргагүй хайр Lurianne Have you ever seen the rain Jina la Yesu, salamu! معني حياتي Pour porter le glaive Рүсвај олараг чармыха чəкилдин
Song not available - connect to internet to try again?