1) Maɗaukakin Sarki madauwami ne, Kai ne kuma mafarin hikima duk. Walƙiyar darajarka ta makanta mu, Mai iko, mai nasara, ya Allahnmu. 2) Mulkinka mai haske ya tabbata nan, A hankali, a natse saukowarsa. Albarkarka tana zubowa kanmu, Alheri mai yawa da nagartarka. 3) Kai ne mai rayad da talikanka duka, Da lafiya da ƙarfi da iyawa kuwa. Mun ga jamalinka cikin halitta, Gwanintar aikinka ka bayyana kuwa. 4) Da rana da wata har taurari kuwa, Kyawawan tafukka, da Kogin Kwara, Da duwatsu duk da tuddai suna yi Wa sunanka yabo, ya Mahalicci. 5) Ya Ubangiji mai girma, Mai Tsarki ne kai; . Allah ne na zurfafa da al'arshi, Mala'ikunka suna yin sujada, Mu fa sai biyayya za mu yi maka.เราพบพระเยซูคริสต์ Mari, Gembala, Ke Kandang Հարուցյալ է Տերն Այսօր Грешник у двери стою Нека цял свят възвиси глас Сильна! Глубока! Велика! ṭlbtk Canta una canzone di lode Je lève les mains Padáme na svoju tvár
Song not available - connect to internet to try again?