1) Mai Ceto nawa Yesu ne, Ga magauta a kewaye, Ga kuwa jaraba ko'ina, Amma ba zan ji tsoro ba. KORUS Mai Cetona, Mai Cetona Mai Ceto nawa Yesu ne. A cikin hannunsa na ke, Shi kuma yana tsarona, Mai Cetona, Mai Cetona, Mai Ceto nawa Yesu ne. 2) Shaiɗan da dukan wayonsa, Na sani yana nemana, Amma Mai Cetona 'na nan, Ba zan damu ba, ko kaɗan. Korus 3) Kwatancin Yesu na ke bi, Maganar Yesu na ke ji. Shaiɗan ya zo da ruɗinsa, Ni ba zan kasa kunne ba. KorusRok v oceáne času شبعي فيك + قلبي أتعلق بيك Tanrı'nın Tüm Kurtardığı Ven conmigo a cantar al Señor إيه هو الصح ḥb ạlmsyḥ ạṭyb يا صديقي Osmonga yoʻl Masihdur قدوس اسمك يا ربي
Song not available - connect to internet to try again?