1) Mai Cetonmu, kan giciyenka, Ka shaida mana ƙaunarka, Raɗaɗinka cetonmu ne, Jininka kuma ranmu ne. 2) Mu naka ne, Mai Fansarmu, Da jininka ka cece mu, Ka kwance mu da ikonka, Har ka maishe mu ƴaƴanka. 3) Mu naka ne, Shugabanmu, Jikinmu, ranmu, ruhunmu, An saye mu da jininka, Domin mu aika nufinka. 4) Gurasar rai, ciyad da mu, Rijiyar rai, shayad da mu, Ka ba mu ruhun yardar rai, Ka tsarkake mu fa sosai.Ježiš, najkrajšie meno Taste and See 蓝蓝的天白白的云 Silný kráľ ạ̉nt rjạỷy sydy Open the Heavens Голос Твой Dari II Track 01 Hamdlar boʻlsin! Knocking on the Door of Heaven
Song not available - connect to internet to try again?