1) Mai Cetonmu zai zo, misalin walƙiya, Da ƙafon Allahnmu, lalle zai sake zuwa. Da kiransa mai ƙarfi kuwa, Da ikonsa zai sake zuwa. 2) Ga zancen ranan nan, tana ta zuwansa, Ku yi ta tsaronku, ku yi ta jiransa. Ku yi biyayya dukanku, Ku adalai, yi shirinku. 3) Mai Cetonmu zai zo, zai amshi mulkinsa, Numfashin bakinsa zai ci maƙiyansa. Zai ƃaƃƃata magautansa, Zai cinye su da ikonsa. 4) Ya Ubangiji zo, Ango Ekklesiya Ka zo da cetonka, ka gama alkinka Ka ji add'o'inmu yau, Ka zo, ya Ubangiji, zo.إسود إسود Departe intr-o iesle, în paie ascuns Восход Élni benned Jézus Venez chanter de joie จงยอพระเกียรติพระเจ้า Иса Танръ'нън Саъндадър Çok çeki geçirdim, İsam Neopustíš شذرة 2
Song not available - connect to internet to try again?