1) Mai fansarmu, da za ya hau ya bar mai taimako Ya bi da mu, ya zauna kuwa a cikinmu. 2) Shugabanmu, mai bayarwa, da yardar rai ya zo, Ya hura mana ƙaunarsa a zuciyarmu. 3) Ya. zo da kamar kurciya, shaidar salama shi, Da nufin ba da lafiya ga duniya duko 4) Tasa kuwa wannan murya a zuciya mu kan ji, Mai tsautawa, mai ta'aziyya, mai ƙauna kuwa. 5) Idan fa mun yi nasara, idan da tsabtar rai, Ko tunani mai tsarki, shi ne ya bayar. 6) Ya Ruhun Tsarki, Ruhun Rai, bayyana ikonka, Ka kau da rashin ƙarfinmu, ka cika mu.هيا نرنم ونرفع الرايات Севгилим бинлердже Nech padá dážď Spracowany idę spać Můj Pán mne volá All the Way ạ̹n knt bạlbr Sing of Your Great Love Hoy es el día que creó Give me oil in my lamp
Song not available - connect to internet to try again?