KORUS Mai tsarki, mai tsarki, Allah mai tsarki Ubangiji karɓi sujadarmu Allah mai tsarki. 1)Mala'iku na sama suna rairawa Suna cewa kai ne mai tsarki Allah mai tsarki. Korus 2)Ƴaƴenka sun taru domin sujada Muna roƙo ka tsarkake mu Don kai ne mai tsarki. Korus 3) Mutanenka mun taru domin raira yabo Muna cewa kai ne mai tsarki Allah mai tsarki. Korus 4) Dukan halittu na duniya masu lumfashi Mu ɗaukaka Allah mai tsarki Ubangijinmu. KorusТворящий чудеса Нам Отец спасенье дал lạ tgẖḍ ạlṭrf Раб'бе ЬОвгюлер Сунун سأعيش العمر ATA Ben Yol'un yolcusuyum ạ̹ḥsạnạt ạlrb tạ̉ml 1 Bože a Otče, do ruky Tvojej, s dôverou vkladáme dieťa svoje, Tento dar, ktorý si nám z lásky dal
Song not available - connect to internet to try again?