1) Mataye ku yi ƙauna, amsa za mu yi. Ku yi ƙauna, ga mazaje, amsa za mu yi. KORUS Ranar ta zuwansa akwai shari'a. Amsa za mu yi Ranar tashinsa akwai shari'a. Amsa za mu yi. 2) Mazaje ku yi ƙauna, amsa za mu yi Ku yi ga matanku, amsa za mu yi. Korus 3) Mataye ku yi ƙauna, amsa za mu yi. Ku yi ƙauna ga ƴaƴanku, amsa za mu yi. Korus 4) Pasto ma ya yi ƙauna, amsa za mu yi. Ya yi ƙauna ga mutane, amsa za mu yi. Korus 5) Ekkilisiya ta yi ƙauna, amsa za mu yi. Ta yi ƙauna ga marayu, amsa za mu yi. Korus 6) Gulme, gulme sun yi yawa, amsa za mu yi. Sace, sace sun yi yawa, amsa za mu yi. Korus 7) Gunaguni sun yi yawa, amsa za mu yi. Kishe, kishe sun yi yawa, amsa za mu yi. Korus 8) Shaye, shaye, sun yi yawa, amsa za mu yi. Zage, zage, sun yi yawa, amsa za mu yi. Korus 9) Zina yanzu ta yi yawa, amsa za mu yi. Ƙarya yanzu ta yi yawa, amsa za mu yi. KorusXƏYALIM DOLANIR SEND THE GOSPEL LIGHT msẖ mmkn yrtạḥ mạtʿwqwny Дарыхырам Сəнинлə, нəһајəт, говушмаг үчүн 不要留恋 Algo sucedió, todo se transformó إلهي أدنو مني Мен таслимман hdẖạ hw ạlwʿd
Song not available - connect to internet to try again?