KORUS Ku mazajen Galili, ku tsarkaka Don mi ku ke kallo a sama? Yadda ku ka tafiyar Yesu a sama Haka ne zai sake dawowa. 1) Idan mutane sun ce, "Ga Kristi can ! Ga Kristi nan, kada mu gaskanta!" (2x) Maƙaryatan annabawa za su zo. Su ruɗi mutane da yawa, kada ku gaskanta, (Karatu: Mat 24: 4-5, 23-28) Korus 2) Idan mutane sun ce, "Ga Kristi can ! Ga Kristi nan, kada mu gaskanta." (2x) Maƙaryatan annabawa za su zo Su yi abubuwan al'ajabi, kada ku gaskanta Korus 3) Idan mutane sun ce, "Ga Kristi can! Ga Kristi nan, kada mu gaskanta" (2x) Maƙaryatan annabawa za su zo Su ɓadda zaɓaɓɓu da yawa, kada ku gaskanta. Korus 4) Idan mutane sun ce, "Ga shi cikin jeji ! Ga shi lolokai, kada ku gaskanta !" Ran da ɗan mutum zai zo Duniya duka za ta gan shi, kowa zai gaskanta. KorusБир Ърмак Вар Ки Pour tous la source est ouverte كفاكم قعود تراك 8 İLAHİ SƏNSİZ HƏYAT Dicsérlek, imádlak xī yáng xī xià shí قدوس قدوس انت هو القدوس drby wʿrẗ Иса Ашкъ
Song not available - connect to internet to try again?