1) Me za mu ce da Yesu? Ɗan Ragon Allah ne. Mai ɗauke kayan zunubi na duk jama'a ne. Ka ba ni wannan sani, azabar da ka sha. Mai Gaskiya, Mai Tsarki, ka ɗauke laifina 2) A cikin sa'ar mutuwa Mai Cetonmu ya ce, "Uba, yi musu gafara, sun yi a jahilce." Ka ba ni wannan sani, alherin da ya sa Maɗaukaki, Mai Tsarki, ya ɗauke laifina. 3) Rana ta rufu sarai, duniya ta duhunta, A Sama duk mala'iku sun kasa dubawa. Ka koya mana sanin wannan asirinka, Dalilin da Mai Tsarki ya ɗauke laifina. 4) Azaba duk ta wuce, Mai Nasara ya ci. A hannun daman Allah ne ya tsaya, Maɗaukaki. Ka koya mana sanin iko na tashinka, Mai Tsarki, Mai Nasara, Yesu Mai Cetona.Here We Are In Your Presence Раб Сизлери Кутсасън ياللى حبيتنى Chvály žalm أمور الله عجيبة Non manchi mai Dink jy darem nog aan my Инсан Калби Аджълъдър قلبي اللي علشانك Tu es le Seigneur
Song not available - connect to internet to try again?