1) Menene aikin bangaskiyarmu a cikin duniyan nan? Ba wata hanya ta samun tsira sai dai ta wurin Yesu. KORUS Yesu uba yana kira, Yana tambayarmu duk, Menene aikin bangaskiyarmu? Yesu yake tambaya. 2) Zo wurin Yesu ka san gaskiya. Sai dai ka tuba yanzu. Ba wata hanya ta samun ceto sai dai ta wurin Yesu. Korus 3) Ku zo mu nemi wannan gaskiya domin mu semi ceto. Kada mu yarda mu bi duniyan nan. Duniya za ta ƙare. Korus 4) Menene za ya hana ka zuwa wurin Yesu mai~ceto? Mai-cetonmu yana tambayarka. Ina bangaskiyarka? KorusТы омой меня в реке чистой Táńirge tilek nqtrb mn ʿrsẖk Миний хөл бүжиг Pán Boh je Pastier môj كامل الجمال تعالوا نرنم للرب Ojcze chwała Tobie İSANIN İSMI İLƏ Vyvyšujem Teba, Pane
Song not available - connect to internet to try again?