1) Mu kama hanyar ceto Gama Yesu na zuwa. 2) Duniya tana wuce, Gama Yesu na zuwa. 3) Mai Ceto za ya kusa da mu Gama Yesu na zuwa. 4) Shaiɗan yana ruɗe ni, Amma Yesu na zuwa. 5) Mu yi anniya sosai, Gama Yesu na zuwa. 6) Mu yi ƙamnarmu sosai Gama Yesu na zuwa. 7) Mu yi biyayya sosai, Gama Yesu na zuwa. 8) Za mu hau tare da shi, Gama Yesu na zuwa. Tune-Native Category:천국 소망 이 땅에 عيد الليل Ты нашел меня Jaqynda bul dúnıeniń biter kúni 为列国祷告 Киелі Рух, сүйемін Сені ال ۔ تەڭىر، ال۔تەڭىر ạ̹lhy ạ̹lhy lmạdẖạ trktny Voglio essere vero TAHIRE
Song not available - connect to internet to try again?