Mu masu bi, me ya hana mu cin gaba? Mu masu bi, me ya hana mu cin gaba? Ko ta wurin rashin niyarmu ya hana mu cin gaba, I, gaskiya ne, shi ya hana mu cin gaba Ko ta wurin sha'awar idonmu ya hana mu cin gaba, I, gaskiya ne, shi ya hana mu cin gaba. Duba mutuwa da Yesu ya yi a duniya dominmu ! I, gaskiya ne, shi ya sa mu cin gaba. Duba wahala da Yesu ya sha a duniya dominmu. Duba haske da Yesu ya kawo a duniya dominmu, Duba daraja da Yesu ya kawo a duniya dominmu, Duba Littafi da Yesu ya kawo a duniya dominmu, I, gaskiya ne, shi ya sa mu cin gaba. Idan mun ƙara biyayya za mu tadda cin gaba, I, gaskiya ne, za mu samu cin gaba. Ya Yesu Kristi, bi da mu domin mu samu cin gaba. I, ka taimake mu don mu samu cin gaba.I've got something that the world can't give Вахий Илахиси พระองค์ดี You Are Good Nikto ma nemôže odlúčiť jmʿnạ sẖwq Торжествует наша земля Haleloia, Haleloia! Таң агарганда келейин алдыңа, Теңирим ครอบครัวเรามีพระเจ้าเป็นใหญ่ ạlsẖhd yqṭr mn sẖftyh
Song not available - connect to internet to try again?