1) Mu yabi Yesu tare da mala'iku (2x) Halleluya, halleluya, in ji mala'iku. 2) Mu tada murya tare da mala'iku (2x) Halleluya, halleluya, in ji mala'iku. 3) Mu ɗaukaka shi, mu ba shi girma (2x) Halleluya, halleluya, in ji mala'iku. 4) Mulki da ikon sarauta nasa ne. (2x) Halleluya, halleluya, in ji mala'iku. 5) Mu ce "Mai Tsarki" tare da mala'iku. (2x) Halleluya, halleluya, in ji mala'iku. 6) Shi ne tushin Dawuda, ya ci nasara. Halleluya, halleluya, in ji mala'iku. 7) Mai isa ne kai fa ka ɗauki littafin. (2x) Halleluya, halleluya, in ji mala'iku. 8) Ka buɗe littafin da hatimansa bakwai (2x) Halleluya, halleluya, in ji mala'iku. 9) Ka karanta duka asirin Allah. (2x) Halleluya, halleluya, in ji mala'iku. 10) Kai ne Allah tun fil azal ma. (2x) Halleluya, halleluya, in ji mala'iku. 11) Mun gode, ya Allah, don ɗanka Yesu. (2x) Halleluya, halleluya, in ji mala'iku. 12) Ka sayi mu da jini naka. (2x) Halleluya, halleluya, in ji mala'iku. 13) Mu raira waƙa tare da mala'iku. (2x) Halleluya, halleluya, in ji mala'iku. 14) Mu pansassu ne na Yesu Kristi. (2x) Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.Rebbiň çeken jebirleri Sevganimdan آرزوی كودكان 내게 있는 모든 것으로 Ийса, мениң жүрегим қуўанады โอ้เมืองสวรรค์นั้นงามวิไล De Ti Bajaste de tu inmensa gloria يسا يەم اعاتايىم مەنىڭ Haleluya
Song not available - connect to internet to try again?