1) Mu zo da murna dayawa, mu ta da muryarmu, Mu rera waƙa sabuwa, waƙar mala'iku. 2) Ubangiji ya cancanci ya karƃi yabonmu. Gama lalle ya rinjayi Shaiɗan makiyinmu. 3) Ya cancanta, Mai Cetonmu, ya karƃi albarka. Shi ne ya mutu dominmu, ya ka da mutuwa. 4) Albarkaci Ubangiji, ku talikansa duka. Mai iko ne, mai girma shi, yanzu, har abada.İsa, Egemensin, Kralımızsın Bizim! Napfény-dal Uwielbiam Cię Такя дорам Muqaddas ПОКЛОНЕНИЕ Yüksәk yüksәk ولا كان لي وجود 不要等到明天再说 md ạ̹ydyk ʿ ạlbḥr yạ mwsy̱
Song not available - connect to internet to try again?