1) Mu zo duk mutane, amintattu na Allah, Yau cikin Baitalahmi, Mai Ceto ya zo. Tauraron gabas, tauraron asubahi, Mu kawo masa yabo, mu kawo masa ƙauna. Mu shaida nasa suna, Immanuel. 2) Ga shi, marar iko, da jiki na ƙanƙanci! Duba! ya ɗauki dukan tabi'armu! Hasken mutane! Hasken dukan duniya! Mu zo da kayan ƙanshi, mu zo mu rera waƙa, Mu zo, mu yabi Yesu Immanuel. 3) Alhamdu ga Yesu ! Ya Yesu, mun gaishe ka! Muna sujadarmu gare ka a yau. Kalmatu 'Llahi! Bayyanuwar Mai Iko! Mu ɗaukaka sunanka, mu yi maka sujada Mu ba ka duk sarauta, Immanuel.Я чувствую снова MÖHTACAM SƏNƏ Red Letters يارب لا توبخني Otec Îndreaptă-mi spre Tine inima Церковь Божия ты невеста у Христа Азад, азад, азадам Рукоплещем радостно Тəсвиредилмəз
Song not available - connect to internet to try again?