1) Mu ƴan yaƙin Yesu ne, gaba mu ke yi Shaiɗan ya amsa dā, mun yi bautarsa Mutuwar Almasihu fansarmu ta yi. Mu yanzu nan gaba binsa za mu yi. KORUS Yaƙin Almasihu, ƴanuwa, mu ke yi. Gabanmu ya tafi, binsa mu ke yi. 2) Sarakunan duniya, duk da ikonsu, Su kan zo su wuce, ba Su tsayawa, Jama'ar Almasihu la tabbata nan. Ikon Shaiɗan, ikon duniya, ba sa yin nasara. Korus 3) Inda mu ke bi yanzu, sawun mutanen dā. Su sun fara shiga cikin hutunsu. Mu da su ɗaya ne, duk jama'arsa, Ƙaunarmu da saninmu duk da nasu ɗaya. KorusАриун Хоньчин Танд Tompo tia o, midina Швидко день Carillon ابايلاپ قاراشى مەنىڭ كوزدەرىم Не оставлю Я вас не забуду wbfrḍ ạ̹nhạ ạ̉yạm ṣʿbẗ Сән қуяш, һәқиқәт Сениң һиммитиң Ey Zoʻravon За жизни дар за солнца свет
Song not available - connect to internet to try again?