1)Mun gode Allah Ubangiji, Domin ƙamnarka, Yadda kai ka bada Ɗanka Yesu Domin cetonmu. KORUS I, muna yin roƙo Ya Ubangijinmu, Ka ji addu'armu, Cika mu da ƙamnarka. 2) Muna roƙo Ubangiji Yesu Ҡara ƙamnarmu, Mu dai ba mu cika ƙamnar juna Yadda ka ke so. Korus 3) Muna roƙo Ruhun Ubangiji Cika zuciyarmu, Cika mu da nufin yin biyayya Da maganarka. Korus 4) Allah Uba, Yesu Mai Cetonmu Ruhu Mai Tsarki, Duka uku sai ku taimake mu Muna yin addu'a. KorusHark, Hark, My Soul! జీవనదిని నా హృదయములో رحمة كثيرًا ḥb yswʿ Łaską jesteśmy zbawieni علمني أن أكون qlby̱ ynbḍ mn jdyd Zo, Ku Ji Umarnin Yesu Беним Тек Истеим O Boże, proszę
Song not available - connect to internet to try again?