1) Mun gode maka, Allahnmu, Domin maganar gaskiyarka, Umarninta ne haskenmu, Koyarwarta fitila ce. 2) Maganarka mai tsarki ce, Mun kafa bege cikinta, Maganarka duk gaskiya ce, Bari ta zauna a zuciyata. 3) Maganarka ce takobi, Takobi kuwa na Ruhunka, Ka sa ta soki zuciyarmu, Ta tsautar, har ma ta kwaƃe mu. 4) Ya Allah, buɗe zuciyarmu, Haskaka kuma duhunmu, Ka buɗe kuwa fahiminmu, Ka koya mana, Allahnmu.You Are My World rén shēng 稍微不儆醒 Ty jsi útočiště mé mn ạlksrẗ llnṣrh Či svojho brata strážcom som Szent vagy Сен Раб Исам yạ yswʿ mạ ạ̉ḥly̱ Отчий дом
Song not available - connect to internet to try again?